IQNA

An Gudanar da taro mai taken Amurka da laifukan karni,a jiya 1 ga Yuli, tare da halartar masana na ciki da waje, a dakin taro na Farabi a jami'ar Amir Kabir.