IQNA

Bangaren Yanar Gizo: Mambobin tawagar kur'ani ta Nur suna gudanar da tarukan karatun kur'ani a a wurare daban-daban a cikin kasar wahayi. Ga wasu daga cikin tilawar mambobin tawagar.