IQNA

A lokacin shiga watan Zulhijjah wadanda suka kammala ziyarar manzon Allah (SAW) da Baqia a Madina, suna tafiya Makka, domin harami suna tsayawa a masallacin Shajara, daga nan sai su kama hanyar Makka.