IQNA

An gudanar da zaman taron manema labarai dangane da harin Zarin a ranar Lahadi, domin yin bayani kan halin da Sheikh Zakzaky yake ciki, wanda Suhaila diyar Sheikh Zakzaky ta halarta da kuma yin bayani.