IQNA

A kowane lokaci ake gudanar da bukukuwan zagaywar lokacin haihuwar Almasihu (AS) a duniya, mabiya addinin kirista suna in tafiye-tafiye domin hutun sabuwar shekara. Wadannan htunan kamfanonin dillancin labarai ne suka watsa su, da suka hada da Reuters, aljazeera, Sputnik, daga kasashen Palestine, Faransa, Russsia, Brazil, Belarus, Sri Lanka, China, Cyprus, Australia, Malaysia, Japan, Spain, Singapore, Birtaniya, Cheque, Italiya, Sweden, India, Lituania, Kenya, Bangaladesh, Burma, Phillipines, Belgium, Jamus, Amurka, Koriya ta kudu da kuma Finland.