IQNA

0:22 - December 28, 2019
1
Lambar Labari: 3484352

Isra’ila Ta Yi Barazanar Ci Gaba Da Kashe Jagororin Falastinawa

Ministan harkokin wajen Isra’ila yay i barazanar ci gaba da kashe jagororin falastinawa.

Isra’ila Ta Yi Barazanar Ci Gaba Da Kashe Jagororin Falastinawa

Kamfanin dillancin labaran IQNA, Yasrael Katsaf ministan harkokin wajen Isra’ila ya yi barazanar ci gaba da yin kisan gilla a kan jagororin falastinawa ‘yan gwagwarmaya.

Wannan na zuwa ne bayan da aka harba wasu makaman roka a lokacin da Benjamin Netanyahu yake halartar wani taron siyasa, wanda hakan yasa ya tsere daga wurin babu shiri.

 

https://iqna.ir/fa/news/3866874

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna kamfanin dillancin labaran iqna
Wanda Aka Watsa: 1
Ana Cikin Dubawa: 0
Ba A Iya Watsa Shi: 0
Ba A San Shi Ba
0
0
ai ba yauba kuka fara zaluntar palasdinawaba
captcha