IQNA

20:43 - January 23, 2020
Lambar Labari: 3484442
Jama’a da dama ne suka yi gangami a birnin Pretori na Afrika domin nuan kyama ga siyasar Amurka.

Kamfanin dillancin labaran IQNA, ya bayar da rahoton cewa, masu gangamin sun fito ne daga jam’iyyun siyasa daban-daban na kasar, inda suke yin Allawadai ad siyasar Amurka tare da yin yin kira da ta fice daga gabas ta tsakiya.

Haka nan kuma masu  gangamin sun rika daga hotunan marigayi Imam Khomenei da jagoran juyi an Iran tare da yin tir da kisan janar Qasem Soleimani da Amurka ta yi.

 

 

برگزاری تظاهرات ضد آمريكايی در پرتوريا

برگزاری تظاهرات ضد آمريكايی در پرتوريا

برگزاری تظاهرات ضد آمريكايی در پرتوريا

برگزاری تظاهرات ضد آمريكايی در پرتوريا

https://iqna.ir/fa/news/3873740

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: