Keta Alfamra Masallaci Da Kur'ani Mai Tsarki A New Delhi
Sakamakon tashe-tashen hanlukan da suka wakana a tsakanin 'yan Hindus da kuma musulmi a kasar India, mutane 40 ne suka mutu, 200 kuma samu raunuka. Wanda hakan ya faru ne sakamaon nuna rashin amincewar da musulmi suka yi ne da dokar da take nuna musu wariya a kasar.