IQNA

A daren 13 ga watan Rajab wanda ya yi daidai da daren ranar haihuwar Imam Ali (AS) za a saka furanni guda dubu 4 a wurin.