IQNA

Sakon Taya Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Hijira Shamsiyya Ta 1399

Muan taya dukkanin jama'a murnar shiga sabuwar shekarar hijira shamsiyya da aka fi sani da Norouz, wadda ta zo a shekarar bana a cikin ibtila'i na annobar corona wadda ta addabi duniya bakai daya. Muna rokon Allah madaukakin sarki da ya kawo mana wannan ibtila'i, amin.