IQNA

Addu'a Ta Yanar Gizo

A cikin kwanakin nan sakamakon yaduwar cutar corona aduniya, hakan ya sanya komai ya koma ana gudanar da shi ta hanyoyi na musamman a yanar gizo.