IQNA

Fitilar Ramadan Wata Tsohuwar Al'ada Ce A Palestine

A duk lokacin da watan Ramadan ya kama mutanen Falastinu suna kunna fitilu da dare daga lokacin magariba har zuwa safe, wannan wata al'ada ce da suka gada tsawon daruruwan shekaru domin nuna farin ciki.
Wannan fitila tana da yanayi daban-daban daga ciki har da mai dauke da ayoyin kur'ani.