IQNA

Hubbaren Sa'adi Fitaccen Marubutun Wakoki Da Adabi

Hubbaren sa'adi fitaccen marubucin wakoki da adabi a tarihi, na daga cikin wuraren tarihi a birnin Shiraz na Iran. Masu ilimin adabi suna yi masa lakabi da/malamin magana/sarkin magana/masanain magana.

An yi amfani da fasahar gini wajen kayata hubbaren nasa tun daruruwan shekaru da suka gabata.