IQNA

Shimfidar Buda Bakin Azumi A Kasashe Duniya

Bisa la'akari da cewa muslmin duniya suna da al'adu daban-daban daidai da yanayin al'ummominsu, haka lamarin a lokacin azumin akwai nauoin abinci da ake yin amfani da su.