IQNA

Cikar Shekaru 17 Da Kafa Kamfanin dillancin Labaran IQNA

14:50 - May 10, 2020
Lambar Labari: 3484783
Tehran (IQNA) An cika shekaru 17 da kafa kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna.

A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan cikar shekaru goma sha bakawai da kafa kamfanin dillancin labaran iqna, wasu daga cikin masana daga sassa na duniya suna ci gaba da aikewa da sakonni na taya murana, da kuma jinjina ayyukan da wannan cibiya take gudanarwa, musamman a  bangaren kur’ani mai tsarki.

https://iqna.ir/fa/news/3897779

captcha