IQNA

Yanayin Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idul Fitr A Duniya

A daidai lokacin da aka kammala ibadar azumin watan ramadan mai alfarma, musulmi a ko'ina suna gudanar da bukukuwan idi.