Tehran (IQNA) kwamitin kare hakkokin musulmi a kasar Burtaniya ya kaddamar da kamfe na kare hakkokin musulmi a kasar China.

Tsawon lokaci musulmin Igor na China suna fuskantar zalunci da takura, a kan haka kwamitin kare hakkokin musulmi a kasar Burtaniya ya kaddamar da kamfe na kare hakkokin musulmi a kasar China.