IQNA

Hotunan Ayyukan Hajji Da Aka Yi A Baya Ba tare Da Corona Ba

Tehran (IQNA) yadda aka gudanar da ayyukan Hajji a shekarun da suka gabata ba tare da cutar corona ba.

Wasu daga cikin hotuna kan yadda aka gudanar da ayyukan Hajji a shekarun da suka gabata ba tare da cutar corona ba.

Abubuwan Da Ya Shafa: cutar corona ، aikin hajji ، ba tare da ، suka gabata