IQNA

14:44 - August 04, 2020
Lambar Labari: 3485054
Tehran (IQNA) marigayi Abdulbasit dai ya gabatar da karatun kur’ani mai tsarkia  kasashen duniya daban-daban, amma wannan a kasar Yemen ne.

A cikin shekaru 1970 ne Sheikh Abdulbasit Abdussamad ya gabatar da karatun kur’ani mai tsarki daga cikin surat Taubah a kasar Yemen .

 

 

 

 

 

914567

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: