Tehran (IQNA) marigayi Abdulbasit dai ya gabatar da karatun kur’ani mai tsarkia kasashen duniya daban-daban, amma wannan a kasar Yemen ne.

A cikin shekaru 1970 ne Sheikh Abdulbasit Abdussamad ya gabatar da karatun kur’ani mai tsarki daga cikin surat Taubah a kasar Yemen .