IQNA

Tehran (IQNA) sakamakon fashewar wasu abubuwa masu karfi a birnin Beirut na kasar Lebanon mutane fiye da 200 sun rasa rayukansu.

Rahotanni na cewa sakamakon fashewar wasu abubuwa masu karfi a birnin Beirut na kasar Lebanon mutane fiye da 200 sun rasa rayukansu wasu kimanin 4000 sun jikkata.