IQNA

An Gudanar Da Tarukan Ghadir A Jami’ar Almustafa A Kasar Afirka Ta Kudu

22:56 - August 09, 2020
Lambar Labari: 3485069
Tehran (IQNA) an gudanar ad tarukan idin Ghadira  jami’ar Almustafa a kasar Afirka ta kudu.

A cikin rahoton da kamfanin dillancin labaran iqna ya harhada, a jiya ne gudanar ad tarukan idin Ghadira  jami’ar Almustafa a kasar Afirka ta kudu tare da halartar shugaban reshen jami’ara  kasar Murteza Agha mohammadi, da kuma wasu daga cikin malamai gami da dalibai.

Bayanin y ace wannan taro yana daga cikin tarukan da aka saba gudanarwa a kowace shekara, wanda jami’ar take daukar nauyin gudanar da shi.

A wanann karon dai bayan malamai da dalibai, an kuma gayyaci wasu daga cikin masana da malaman addini daga bangarori daban-daban, inda wasu suka gabatar da jawabai a wurin, wasu sun gabatar da jawabai ta hanyar yanar gizo.

برگزاری جشن غدیر در جامعة‌المصطفی آفریقای جنوبی

3915580

captcha