IQNA

Tehran (IQNA) Mutanen yankin zirin gaza suna nuna goyon bayansu ga al’ummar Lebanon sakamakon hadarin day a faru, wanda ya lakume rayukan mutane 158 da jikkatar wasu dubbai.