IQNA

23:24 - August 15, 2020
Lambar Labari: 3485088
Tehran (IQNA) yadda yanayin hubbaren Imam Ali (AS) ya kasance a  ranar mubahala ranar saukar ayar da ta tsarkake ahlul bait (AS).

Ranar 24 ga watan Zulhijja ita ce ranar mubaha ranar da aka shirya yin mubahala tsakanin manzon Allah (SAW) da kuma nasaran Najran, inda Allah madaukakin sarki ya bayyana matsayin ahlul bat (AS).

A bisa bayanai na ruwayiyi a wanann ranar ce kuma ayar da ta fito da matsayin Imam Ali (AS) da ke cikin surat Ma'ida wato aya ta 55 ta sauka.

Wannan babbar rana ce da take cike da abubuwa da suka faru a kan matsayin ahlul bait (AS).

 

حرم امام علی(ع) در سالروز مباهله + عکس

حرم امام علی(ع) در سالروز مباهله + عکس

حرم امام علی(ع) در سالروز مباهله + عکس

حرم امام علی(ع) در سالروز مباهله + عکس

حرم امام علی(ع) در سالروز مباهله + عکس

حرم امام علی(ع) در سالروز مباهله + عکس

حرم امام علی(ع) در سالروز مباهله + عکس

 

3916639

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: