IQNA

Tehran (IQNA) ana ci gaba da gudanar da tarukan watan Muharram a wurare daban-daban tare da kiyaye ka'idoji na kiwon lafiya, domin raya wadanann ranaku na shahadar Imam Hussain (AS).