IQNA

Tehran (IQNA) taron tunawa da daren bayan waki'ar Ashura da halin da iyalan gidan manzon Allah (SAW) suka samu kansu, mata da kananan yara, wanda aka gudanar a hubbaren Sayyida Fatima Ma'asuma (SA).