Tehran (IQNA) bayan kwashe tsawon lokaci dakin Ka’abah na rufe a yau an bude shi domin yin dawafi ga masu gudanar da aikin ziyara na Umrah.

Bayan kwashe tsawon lokaci dakin Ka’abah na rufe a yau an bude shi ga masu gudanar da aikin Umrah da sauran ayyukan ibada.
3927126