IQNA

23:02 - October 04, 2020
Lambar Labari: 3485244

Sabbin Hotuna Na Dawafi A Ka’abah Mai Alfarma

Tehran (IQNA) bayan kwashe tsawon lokaci dakin Ka’abah na rufe a yau an bude shi domin yin dawafi ga masu gudanar da aikin ziyara na Umrah.

Sabbin Hotuna Na Dawafi A Ka’abah Mai Alfarma

Bayan kwashe tsawon lokaci dakin Ka’abah na rufe a yau an bude shi ga masu gudanar da aikin Umrah da sauran ayyukan ibada.

 

 

 

 

 

3927126

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: Umarah dakin kabah an bude dawafi
captcha