Tehran (IQNA) jama'a suna ta tarbar baki masu wucewa akan kan titunan Najaf zuwa Karbala a kasar Iraki, domin zuwa ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) tare da raba musu abinci da da abin sha kyauta.

A kan babbar hanyar Najaf zuwa Karbala a Iraki, jama'a suna ta tarbar baki masu wucewa domin zuwa ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) tare da raba musu abinci da da abin sha kyauta domin samun ladar taimako ga bako.
3927528