IQNA

Ana Saka Magungunan Kashe Kwayoyin Cuta A Masallatan Gaza

Tehran (IQNA) a daidai lokacin da aka bude masallatan yankin zirin Gaza, ana ci gaba da saka magunguna kashe kwayoyin cuta a cikin masallatan.
 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: magunguna ، kwayoyin cuta ، masallatai ، zirin gaza