IQNA

Wasu Daga Cikin Magoya Bayan Trump Suna Nuna Kin Amincewa Da Sakamakon Zabe

23:37 - November 08, 2020
Lambar Labari: 3485348
Tehran (IQNA) wasu daga cikin magiya bayan shugaban kasar Amurka Donald Trump sun fito kan tituna domin nuna rashin amincewa da sakamakon zabe.

Tun bayan da kafofin yada labaran Amurka suka bayar da rahotanni kan cewa Joe Biden ya lashe zabe, magoya bayan Trump suke ci gaba da fitowa suna nuna rashin amincewarsu da hakan, kamar yadda shi ma matsayinsa kenan dangane da zaben.

A wasu daga cikin jihohin kasar ta Amurka, daruruwan magoya bayan Trump sun fito dauke da muggan makamai, da suka hada da bindigogi an zamani masu sarrafa kansu, lamarin da ke nuni da cewa a shirye suke su tayar da fitina a kasar.

Rahotanni da kafofin yada labarai da daman a Amurka suka bayar kafin gudanar da zaben kasar sun tabbatar da cewa, dubban ‘yan daba da suke mara bay ga Trump sun sayi miliyoyin bindigogi domin zama cikin shirin ko takwana, matukar dai aka sanar da cewa Trump ya fadi zabe.

شادی طرفداران بایدن و ناراحتی حامیان ترامپ + عکس

3933809

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha