IQNA

23:28 - November 23, 2020
Lambar Labari: 3485394

Tilawa Daga Kyayyawan Sautin Abdulbasit

Tehran (IQNA) Abdulbasit Muhammad Abdulsamad na daga cikin fitattun makaranta kur'ani na duniya da tarihi ba zai manta da su ba.

Tilawa Daga Kyayyawan Sautin Abdulbasit

A ikin wannan tilawa Abdulbasit ya karan aya ta 77 zuwa ta 82 a cikin surat Taha kamar yadda za ku ji idan kuka matsa:

 

 

 

 

 

3936746

 

captcha