IQNA

Gasar Daukar Hotona Ta Landscape Ta 2020

Tehran (IQNA) an bude gabatar da hotunan gasar Landscape ta shekara ta 2020.

Fiye da hotuna 3,800 da masu daukar hotuna daga sassa daban-daban na duniya suka dauka domin shiga cikin gasar landscape ta shekarar 2020 da muke ciki. Wadannan hotuna sun hada da na dabi'a da wurare masu kayatarwa na duniya a yanayi daban-daban.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: gasar daukar hotuna ، ta duniya ، Landscape ، daban-daban ، wurare