IQNA

14:26 - December 05, 2020
Lambar Labari: 3485430

A Karon Farko An Nuna Hoton Bidiyo Na Tsohuwar Tilawa Ta Sheikh Mustafa Isma'il

Tehran (IQNA) a karon farko an nuna hoton bidiyo na wata tsohuwar tilawar kur'ani daga bakin sheikh Mustafa Isma'il.

A Karon Farko An Nuna Hoton Bidiyo Na Tsohuwar Tilawa Ta Sheikh Mustafa Isma'il

A karon farko an nuna hoton bidiyo na wata tsohuwar tilawar kur'ani mai tsarki daga bakin sheikh Mustafa Isma'il inda ya karanta wasu ayoyi daga surat Al Imran.

 

 

 

 

 

3939009

 

captcha