IQNA

Tehran (IQNA) mabiya addinin kirista a bana suna gudanar da shirye-shiryen bukukuwan kirsimati a cikin yanayin corona.

A wannan shekara mabiya addinin kirista suna gudanar da shirye-shiryen bukukuwan kirsimati a cikin yanayin corona  da ta addabi duniya baki daya.