IQNA

An Shiga Mataki Na Karshe Na Gasar Kur'ani Ta Duniya A Iran

Tehran (IQNA) an shiga mataki na karshe na gasar kur'ani ta duniya da ake gudanarwa a Iran tare da halartar makaranta 120.

An shiga mataki na karshe na gasar kur'ani ta duniya karo na 37 da ake gudanarwa a Iran ta hanyar yanar gizo tare da halartar makaranta 120 daga sassa na duniya.