Tehran Mumin Eid Mubarak daya ne daga cikin fitattun makaranta kur’ani na kasar Indonesia yake yin karatu tare da wani makaranci.
Wanann faifan bidiyo yana nuna Mumin Eid Mubarak daya daga cikin fitattun makaranta kur’ani na kasar Indonesia inda yake yin karatu tare da wani makarancin na daban, inda suke karanta aya ta 103 a cikin surat Al Imran.