IQNA

Tehran (IQNA) dakin ajiye kayan tarihi na addinin musulunci da ke Madina na kara samun bunkasa.

babban wurin ajiye kayan tarihi na addinin musulunci da ke birnin Madina a kusa da masallacin manzon Allah (SAW) yana kara samun bunkasa tare da samun masu ziyartar wurin domin kara ilimi kan tarihin musulunci.