Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki daga Sheikh Sha'aban Al-dari a tashar Quran Maarif

Sheikh Sha'aban Al-dari ya gabatar da tilawar kur'ani mai tsarki tashar talabijin ta Quran Maarif, inda ya karanta surorin Nisa, Qaria da Quraish.