Tehran (IQNA) Dusar kankara mai yawa ta sauka a cikin birnin Quds bayan kwashe masu yawa al'ummar birnin ba su ga irin wannan yanayi ba.
Rahotanni daga birnin Quds sun ce a cikin kwanaki biyu da suka gabata, dusar kankara ta yi ta sauka a birnin, inda ta cika dukkanin yankuna na birnin, wanda mabiya addinai na muslunci da kiristanci da yahudawa suke girmamawa.