IQNA

Ziyarar Paparoma A Kasar Iraki Tana Dauke Da Sakonni Masu Yawa Ga Mabiya Addinai

Tehran (IQNA) ziyarar tarihi da shugaban mabiya addinin kirista na darikar Katolika na duniya ya kai Iraki tana dauke da sakonni.

Ziyarar tarihi da shugaban mabiya addinin kirista na darikar Katolika na duniya Paparoma Francis ya kai Iraki tana dauke da sakonni ga a'ummomi da kuma mabiya addinai na duniya.

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: ziyara ، kasar iraki