IQNA

Tehran (IQNA) an fara gudanar da gasar kur'ani mai sarki ta kasa da kasa a kasar Iran karo na talatin da bakwai.

Tun a jiya ne aka fara gudanar da gasar kur'ani mai sarki ta kasa da kasa a kasar Iran karo na talatin da bakwai tare da halartar makaranta da mahardata kur'ani daga kasashen duniya.

Abubuwan Da Ya Shafa: ، ، ،