IQNA

21:13 - March 08, 2021
Lambar Labari: 3485728
Tehran (IQNA) an shiga rana ta biyu ta gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da ke gudana a Iran karo na 37.

A yau an shiga rana ta biyu ta gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da ke gudana a kasar Iran karo na talatin da bakawai, tare da halartar wakilan na kasashe.

 

 

 

 

3958194

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: ، ، ، ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: