Tehran (IQNA) addu'ar munajatin watan Sha'aban daya daga cikin addu'oin da ake yi a cikin wannan wata
A daidai lokacin da aka shiga watan Sha'aban, ana karanta wannan addu'a wadda ta zo a cikin ruwayoyi daban-daban, kamar yadda za a ji daga bakin Muhammad Hussain Puyanafar.