Tehran (IQNA) kamar kowace shekara an gudanar da taron murnar shigar watan Sha'aban a hubbaren Imam Ali (AS)
Shafin imam ali.net ya bayar da rahoton cewa, kamar kowace shekara an gudanar da taron murnar shigar watan Sha'aban a hubbaren Imam Ali (AS), wanda a cikinsa ne aka haifi Abul Fadl Abbas (AS) da Imam Hussain (AS) da kuma Imam Sajjad (AS).