IQNA

Duk Da Matsalar Corona Musulmi suna Gudanar Da Harkokinsu A Cikin Watan Ramadan

Tehran (IQNA) duk da matsalar cutar corona musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna gudanar da harkokinsu a cikin wannan wata mai alfarma.

A ko'ina cikin fadin duniya musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna gudanar da harkokinsu a cikin wannan wata mai alfarma, da hakan ya hada da bayar da taimako da ciyarwa a lokutan buda baki da, salloli na jama'a.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: watan ramadan ، fadin duniya ، cutar corona ، ciyarwa