IQNA

Tilawar Kur'ani Tare Da Hamed Shaker Najad A Kasar Jamus

22:04 - May 18, 2021
1
Lambar Labari: 3485926
Tehran (IQNA) Hamed Shaker Najad fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Iran a lokacin da yake gabatar da karatun kur'ani a Jamus.

Fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Iran Hamed Shaker Najad a lokacin da yake gabatar da karatun kur'ani mai tsarki a cikin watan Ramadan mai alfarma na shekara ta 2019 a birnin Hamburg na kasar Jamus.

An haifi Hamed Shaker Najad a birnin Mashhad na kasar Iran, amma ya halarci kasashen duniya da dama domin gudanar da karatun kur'ani, kamar yadda kuma a shekarun baya ya sha lashe gasar kur'ani ta duniya a lokuta daban-daban.

3972111

 

 

Wanda Aka Watsa: 1
Ana Cikin Dubawa: 0
Ba A Iya Watsa Shi: 0
Mukhtar usman
0
0
ALLAH YASA MUDACE
captcha