IQNA

Al'ummar Gaza Na Murna Kan Nasarar Da Suka Samu A Kan Isra'ila

Tehran (IQNA) al'ummar yankin Gaza tana murna kan nasarar da suka samu kan gwamnatin yahudawan sahyuniya.

Duk da barnar da yahudawa suka yi kan yankin zirin Gaza, amma ala tilas bisa sharadduna kungiyoyin gwagwarmaya sun dakatar da yaki a kan Gaza.