Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki da babban makarancin kur'ani marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad

Karatun wasu daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki daga surat Hujrat tare da marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad.