IQNA

Fasahar Zane A Masallacin Tarihi Nasirul Mulk

Tehran (IQNA) fasahar zane na addini a masallacin tarihi na Nasirul Mulk

An gudanar da wani kwarya-kwaryan taro na masu fasahar zane-zane na addini a masallacin Nasirul Mulk da ke birnin Shiraz.